Amma Sedai Nabasu haƙuri nace musu Littafin Har yanzu ɗaliban makarantar ne da sukayi registration kawai suke da ikon Mallaka Littafin bai zama public ba, amma In Sha Allah ina nan ina shirye-shiryen wallafa shi zuwa public ta yadda kowa zai iya Mallakar shi idan yana bukatar